Labaran Nishadi

Zan Fara Tattaki Daga Jihar Bauchi Zuwa Kano Domin Inga Mawaƙi Dauda Kahuta Rarara

SO GAMON JINI: Zan Fara Tattaki Daga Jihar Bauchi Zuwa Kano Domin Inga Mawaƙi Dauda Kahuta Rarara, Saboda Kaunar Da Nike Yiwa Bola Tinubu, Cewar Saratu Hashimu.

Sai dai fadar hakan keda wuya mutane sukayi ca akan ta da kuma kudirin nata.

Shin kuna ganin zata iya tattaki din kuwa tun daga Bauchi zuwa Kano a kafa?

Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!